IQNA

Matan Rasha Su ne Suka Fi Karbar Musulunci

11:34 - August 01, 2010
Lambar Labari: 1964906
Bangaren kasa da kasa: hukumar da ke kula da addinai a Turkiya ta watsa wani rahoto kan lamarin matan da suka musulunta a baya bayan nan a kasar da cewa; yawancin matan da suka musulunta sun fito ne daga kasar Rasha.
Hukumar da ke kula addinai a Turkiya ta bayyana rahotonta wanda cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga Matan Rasha,Jamusawa da Yan Britaniya mazauna Turkiya sune suke sahum gaba daga cikin matan da ke karbar Musulunci a baya bayan nan .Rahoton ya kara da cewa: hukumar da ke kula da addinai a Turkiya ta watsa wani rahoto kan lamarin matan da suka musulunta a baya bayan nan a kasar da cewa; yawancin matan da suka musulunta sun fito ne daga kasar Rasha.A wannan rahoton an nuna cewa; a shekara ta dubu biyu da tara mutane dari hudu da saba'in da tara ne a turkiya suka musulunta daga cikin mutanan matan Rasha hamsin da daya ne yayinda a shekara ta dubu biyu da takwas matan sun tafi kasar turkiya a matsayin yawan bude ido amma ta hanyar gani ka'idodin Musulunci sai suka musulunta.

623574


captcha