Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; ; makarancin Kur'ani Bairaniye a rana ta hudu a ranar juma'a ta takwas ga watan Murdad na wannan shekara ta gasar kur'ani a Malaisiya karo na hamsin da biyu ya samu karbuwa daga mahalarta. A cikin kwanaki hudu na gudanar da wannan gasar karatun ta kasa da kasa karo na hamsin da biyu a Malaisiya makaranta goda goma ne daga kasashe daban daban na duniya. Kuma 51004 makarancin kur'ani daga kasar Tailand Abdul hamid Sankajari ne ya kasance karnci na farko da ya fara gabatar da kira'a.
623442