IQNA

Za A Gudanar Da Taron Makon Addinai A Kasar Birtaniya

15:47 - August 02, 2010
Lambar Labari: 1965871
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zaman taro na makon addinai a kasar Birtaniya da nufin fadada dangantaka tsakanin mabiya tafarkin addinai na duniya wanda zai kwashe tsawon mako guda ana gudanarwa.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na interfaithweek an habarta cewa, za a gudanar da wani zaman taro na makon addinai a kasar Birtaniya da nufin fadada dangantaka tsakanin mabiya tafarkin addinai na duniya wanda zai kwashe tsawon mako guda ana gudanarwa a birnin Wolth.

Rahoton ya ce gudanar da wannan taron na da matukar muhimmanci tsakanin mabiya addinai na duniya, domin kuwa ta hakan ne kawai za a iya samun fahimtar juna tsakanin al'ummomin duniya.

624399


captcha