IQNA

Gasar Hradar Kur'ani Ta Kasa A Yankin Turaim Na Yemen

13:53 - August 04, 2010
Lambar Labari: 1967227
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wata gasar hardar kur'ani ta kasa a yankin Turaim na kasar Yemen, wadda cibiyr kula da harkokin al'adu da ilmomin addinin Musulunci ta kasar ta shirya gudanarwa.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto da ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran saba nakasar Yemen an habarta cewa, za a gudanar da wata gasar hardar kur'ani ta kasa a yankin Turaim na kasar Yemen, wadda cibiyr kula da harkokin al'adu da ilmomin addinin Musulunci ta kasar ta shirya gudanarwa nan da 'yan kwanaki masu zuwa.

Rahoton ya ci gaba da cewa wannan gasa tana samun halartar mahardata daga sassa daban-daban na kasar, yanzu haka dai mahardat sattin daga cikin wadanda suka hardace kur'ani baki za su halarci wanna gasar.

625703




captcha