Bangaren kasa da kasa; Koyon karatun kur'ani mai tsarki na daga cikin muhimamn al'adu na kasashen nahiyar Afirka, musamman a kasashen anhiyar Afirka ta yamma, akmar yadda wakilin jami'ar Al-mostafa (SAW) ya bayyana.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, koyon karatun kur'ani mai tsarki na daga cikin muhimamn al'adu na kasashen nahiyar Afirka, musamman a kasashen anhiyar Afirka ta yamma, akmar yadda wakilin jami'ar Al-mostafa (SAW) ya bayyana a wata zantawa da ta hada shi da wakilin kamfanin dillanci labaran.
Inda ya bayyana cewa kasashen anhiyar musamman a yammacin nahiyar sun mayar da kyon kur'ani tun daga lokacin kuruciya ya zama daya daga cikin muhimman al'adunsu da suke yin riko da su.
Ya ce ko shakka babu kasashen wannan nahiya na da riko da addinin Musulunci, wannan ne ya sanya suke mayar da hankali wajen koyon karatun kur'ani mai tsarki.
646557