Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, wasu daga cikin da aka gayyata a baje kolin kur'ani mai tsarki na kasa da kasa da ake gudanarwa ajamhuriyar Musulunci suna duba bangaren imin taurari da nuna a wurin da ake gudanar da baje kolin.
Bayanin ya ci gaba da cewa dga cikin mutane akwai manyan malaman jami'a da kuma malaman addini Musulunci an ciki da waje, da suka hada masana a bangarori daban-daban, inda suka duba kayayyaki da aka ajiye a bangaren bincike da nazari kan ilmomin tarari da sararin samaniya.
646516