Bangaren kasa da kasa; An nuna sabuwar tarjamar kur'ani mai tsarki da aka gudanar a cikin harshen faransanci, da nufin kara bayyana manoninsa daukka ga masu magana da wannan harshe a cikin kasar Faransa da kuma wasu kasashe.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, an nuna sabuwar tarjamar kur'ani mai tsarki da aka gudanar a cikin harshen faransanci, da nufin kara bayyana manoninsa daukka ga masu magana da wannan harshe a cikin kasar Faransa da kuma wasu kasashen duniya.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan sabuwar tarjama ta kebantu da wasu abubuwa dab a aciki kawo su a cikin tarjamar matanonin kur'ni da ake tarjamawa ba, musamman a cikin harshen faransanci.
Daga cikin abubuwa da tarjamar ta mayar da hankali kansu akwai ilmomin hadisi da dalilai na safkar ayoyi, wanda ya yi daidai da dukkanin mazhabobi na sunna da shi'a.
653772