IQNA

Kafafaen watsa Labarai Na Yammaci Na Goyan Bayan Gwamnatin HKI

15:28 - October 12, 2010
Lambar Labari: 2011593
Bangaren kasa da kasa; kafofin watsa labarai na yammacin Turai a shirye-shirye iriiri da suke watsawa na kokarin ganin sun taimakawa siyasar mamaya ta gwamnatin haramtacciyar kasar isra'ila.


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran kafofin watsa labarai na yammacin Turai a shirye-shirye iriiri da suke watsawa na kokarin ganin sun taimakawa siyasar mamaya ta gwamnatin haramtacciyar kasar isra'ila.Irin wannan goyan baya ido rufe da gwmantoci da kasashen yammacin turai musamman Amerika da Britaniya da Faransa ne ya sa su ma kafofin watsa labarai da duk wata majiyar labarai a irin wadannan kasashe ke kokarin ganin ta kowa ce hanya ta marawa siyasar zalunci ta gwamnatin Haramtaciyar kasar Isra'ila.

672814
captcha