Kamfanin dillancin labaran iqnaya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na The Boston Channel cewa, rassan babbar jami'ar nan ta kasar Birtaniya da ke jahar Masachost a kasar Amurka sun sanar da ranar idin babbar a matsayin ranar hutu na bai daya a dukkanin rassan.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan mataki ya zo da nufin girmama mabiya addinin musulunci da suke karatu a cikin makarantun Cambriege da ke wanann jaha.
Mike Crown mataimakin shugaban jami'ar ya ce a kan bayar da hutu a lokutan kirsimati domin girmama mabiya addinin kirista, wanda su ma musulmi suna da hakkin yin hakan.
673746