IQNA

Babu Hanyar Da Masu Girman kai Za Su Sake Mamaye Iraki

10:31 - October 19, 2010
Lambar Labari: 2015616
Bangaren siyasa" Hadarat Ayatullahi Khamna'I a wata ganawa day a yi da firaministan kasar Iraki ya jaddada damumuwa da bacin ran al'ummar Iraki da yadda hakan ya biyo nasarori da ci gaba hatta a na jamhuriyar Musulunci tai ran da fito fili kara da cewa; al'ummar Iraki ,al'umma ce wayayya dab a za ta sake barin a mamaye masu kasa daga masu girman kai na duniya.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna mai kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta ofishin jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya watsa rahoton cewa; Hadarat Ayatullahi Khamna'I a wata ganawa day a yi da firaministan kasar Iraki ya jaddada damumuwa da bacin ran al'ummar Iraki da yadda hakan ya biyo nasarori da ci gaba hatta a na jamhuriyar Musulunci tai ran da fito fili kara da cewa; al'ummar Iraki ,al'umma ce wayayya dab a za ta sake barin a mamaye masu kasa daga masu girman kai na duniya. A jiya ne dai a lokacin da jagoran yak e ganawa da firaministan Iraki Nuri Almaliki da tawagar da ke rufa masa baya ya bayyana hakan Kuma ya bukatar shugabannin Iraki da yan Siyasa da masu son kasar da su gaggauta kafa gwamnati a kasar.

677775


captcha