Kungiyar kasa da kasa; kasauwar baje koli na hadin guiwa tsakanin Musulunci,kiristanci da yahudanci aka fara gudanarwa a jiya talatin ga watan Mihr na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a falfajiyar dakin ajiyar littafen na kasa a Amerika a musamman wanda yak e birnin New York.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin Kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga majiyar risalehaber ya watsa rahoton cewa; kasauwar baje koli na hadin guiwa tsakanin Musulunci,kiristanci da yahudanci aka fara gudanarwa a jiya talatin ga watan Mihr na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a falfajiyar dakin ajiyar littafen na kasa a Amerika a musamman wanda yak e birnin New York. Kaddamar da irin wannan kasuwar baje koli a tsakanin manyan addinai na duniya zai taima matuka gaya wajen samar da fahimtar juna tsakanin musulmi da kiristoci da yahudawa na duniya musamman a wannan kasa ta Amerika.
679944