IQNA

Ma'aikatar Shari'ar Amerika Ta Amince Da Gina Masallaci A Lardin Tanasi

10:48 - October 23, 2010
Lambar Labari: 2017662
Bangaren kasa da kasa;bangaren kare hakkokin yan kasa a ma'aikatar shari'ar Amerika ta amince da matakin gina masallaci a garin Morfariziburo da ke lardin Tansi na wannan kasa.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin Kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya naklato daga majiyar watsa labarai ta Muhit ya watsa rahoton cewa; bangaren kare hakkokin yan kasa a ma'aikatar shari'ar Amerika ta amince da matakin gina masallaci a garin Morfariziburo da ke lardin Tansi na wannan kasa. Hukumcin kotun ya nuna cewa addinin Musulunci dole a taimaka masa karkashin dokokin Amerika da kundin tsarin mulkin kasar.

679323

captcha