IQNA

Kafirta Yan Shi'a Wata Manufa Ce Ta Siyasa

15:17 - October 24, 2010
Lambar Labari: 2018728
Bangaren kasa da kasa: Said Sadrul Dine Kapanchi limamin juma'ar birnin Najaf Ashraf makircin cimma manufar siyasa ce ya sa ake kafirta yan shi'a da kokarin kawo baraka a tsakanin musulmai da haddasa fitina.





Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin da suka shafi kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ta nakalto daga majiyar kusa da limamin juma'ar ta birnin Najaf ya watsa rahoton cewa; Said Sadrul Dine Kapanchi limamin juma'ar birnin Najaf Ashraf makircin cimma manufar siyasa ce ya sa ake kafirta yan shi'a da kokarin kawo baraka a tsakanin musulmai da haddasa fitina. A ranar juma'ar da ta gabata ce dai a cikin hudubar sallar juma'ar day a bagatar a Huseiniyar Alfatimiya ta birnin Najaf Asharaf ya jinjina wa Ahmad Altaib sheilkhul Azzahr wanda yayi Allah wadai da yadda ake kafirta yan shi'a da yadda y ace suna yin sallah a karkashin limamcin yan shi'a.Wannan bayani nasa na hadin kai da wayewa ta addini abin jinjinawa ne matuka gaya.


680340

captcha