IQNA

A Danemark Wanda Ya Ci Mutuncin Musulunci An Ci Shi Tara Ta Kudi

12:17 - December 05, 2010
Lambar Labari: 2042412
Bangaren kasa da kasa :dan majalisar dokokin nan dan kasar Denemark mai tsananin nuna adawarsa da addinin Musulunci a ranar sha biyu ga watan azar na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya an cisa tara tare da yi masa Allah wadai kan yadda yake cin fuska wa addinin Musulunci kuma kotun garin Kupanhang ta cisa tarar kudin kasar dubi biya na gyara halinka.


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ne bayan ya nakalto daga majiyar kamfanin dillancin labarai na kasar Faransa AFP ya watsa rahoton cewa; dan majalisar dokokin nan dan kasar Denemark mai tsananin nuna adawarsa da addinin Musulunci a ranar sha biyu ga watan azar na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya an cisa tara tare da yi masa Allah wadai kan yadda yake cin fuska wa addinin Musulunci kuma kotun garin Kupanhang ta cisa tarar kudin kasar dubi biya na gyara halinka. A ya mai lamba dari biyu da sattin da shida ya hana nunawa ko bayyana abubuwa da furici day a shafi kabilanci da nuna wariyar launin fata ko cin fuska kan wani addini wannan yasa aka yi masa Allah wadai da cinsa tarar kudi.


705915

captcha