IQNA

Zaman Taro Kan Matsayin Matasa Musulmi A Kasar Faransa

11:47 - December 12, 2010
Lambar Labari: 2046458
Bangaren kasa da kasa, A cikin mako mai zuwa ne za a gudanar da wani zaman taro kan matsayin matasa muslmi da kuma rawar da za su iya takawa ta fuskokin daban-daban a cikin rayuwa ta zamantakewa.


Kamfanin dillancin labaran kur'ani na iqna ya habarta cewa, ya nakalto wani bayani daga shafin sadarwa oliverdelapaix cewa, a cikin mako mai zuwa ne za a gudanar da wani zaman taro kan matsayin matasa muslmi da kuma rawar da za su iya takawa ta fuskokin daban-daban a cikin rayuwa ta zamantakewa ta yau da kullum.

Bayanin ya ci gaba da cewa a cikin mako mai zuwa ne za a gudanar da wani zaman taro kan matsayin matasa muslmi da kuma rawar da za su iya takawa ta fuskokin daban-daban a cikin rayuwa, wanda wata cibiyar ayyukan Musulunci za ta shirya.

Babbar manufar gudanar da wannan zaman taro dai ita ce yin hannuka mai sanda ga mtasa musulmi da suke rayuwa a cikin kasashen yammacin turai, ta yadda za su rike koyarwar addinin da kuma gyara dabi'unsu.

710471




captcha