Bangaren kasa da kasa, Za a gudanar da tarukan Ashura tare da karatun wakokin ta'aziyar shahadar Imam Hussain (AS) a cikin yaruka hudu, larabci, farsi, turanci da kuma urdu a babbar cibiyar muslunci ta birnin London.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na bangaren sadarwa da hulda da jama'a na cibiyar muslunci da ke birnin London fadar mulkin kasar Birtaniya cewa, za a gudanar da tarukan Ashura tare da karatun wakokin ta'aziyar shahadar Imam Hussain (AS) a cikin yaruka hudu, larabci, farsi, turanci da kuma urdu a babbar cibiyar muslunci ta birnin.
Yanzu haka dai an riga an kammala dukkanin shirye-shirye na gudanar da wadannan taruka, kamar yadda bangaren sadarwa da hulda da jama'a na cibiyar ya sanarza a gudanar da tarukan Ashura tare da karatun wakokin ta'aziyar shahadar Imam Hussain (AS) a cikin yaruka hudu, larabci, farsi, turanci da kuma urdu a babbar cibiyar muslunci ta birnin.
710479