Bangaren kasa da kasa, Wani Fim da aka shirya na silsila kan halin da al'ummar zirin Gaza suke ciki ya samu nasarar lashe gasar fina-finai ta kasa da kasa, inda zai karbi babbar kyauta idan Allah ya kai mu gobe a kasar kasar Faransa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani bayani da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo saphirnews an bayyana cewa wani fim da aka shirya na silsila kan halin da al'ummar zirin Gaza suke ciki ya samu nasarar lashe gasar fina-finai ta kasa da kasa, inda zai karbi babbar kyauta idan Allah ya kai mu gobe a birnin paris.
Bayanin ya ci gaba da cewa, wani fim da aka shirya na silsila kan halin da al'ummar zirin Gaza suke ciki ya samu nasarar lashe gasar fina-finai ta kasa da kasa, inda zai karbi babbar kyauta idan Allah ya kai mu gobe a birnin paris an kasar faransa.
Wadanda suka shirya fim din za su halarci taron da aka shiya gudanarwa domin karbar kyautukan da aka shirya bayarwa a babbar cibiyar kasa da kasa ta nazarin fina-finai da kebirnin paris.
710375