Bangaren kasa da kasa, Majalisar yankin Fas na kasar Morocco ta bayar da tsabar kudade har dirhami miliyan daya na kasar domin kare Qods da kayayykin tarihi na masallaci mai alfarma da kuma sauran wurare masu tsarki da ke birnin.
Kamfanin dillancin labaran kur'ani na iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na MAP an bayyana cewa, majalisar yankin Fas na kasar Morocco ta bayar da tsabar kudade har dirhami miliyan daya na kasar domin kare Qods da kayayykin tarihi na masallaci mai alfarma da kuma sauran wurare masu tsarki da ke birnin mai alfarma.
Wannan rahoto ya kara da cewa majalisar yankin Fas na kasar Morocco ta bayar da tsabar kudade har dirhami miliyan daya na kasar domin kare Qods da kayayykin tarihi na masallaci mai alfarma da kuma sauran wurare masu tsarki da ke birnin.
Ya da cewa majalisar ta Morocco ta bayar da tsabar kudade har dirhami miliyan daya na kasar domin kare Qods da kayayykin tarihi na masallaci mai alfarma da kuma sauran wurare masu tsarki da ke birnin mai alfarma na Qods.
710296