IQNA

Samar da Hanyar Tambayoyin Addini Ga Iraniyawa Mazauna Wajen Kasar

18:26 - December 12, 2010
Lambar Labari: 2046834
Bangaren kasa da kasa, Za a gudanar da wani zaman taro da zai dubi kan sabon shirin da aka samar ga dukkanin Iraniyawa mazauna kasashen ketare da suke da bukatar yin tambayoyi kan mas'alolin addini.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani bayani da ya nakalto daga bangaren hulda da jama'a na amsa tambayoyin addini a hauzar Qom an bayyana cewa za a gudanar da wani zaman taro da zai dubi kan sabon shirin da aka samar ga dukkanin Iraniyawa mazauna kasashen ketare da suke da bukatar yin tambayoyi kan mas'aloli.

Taron zai yi dubi kan sabon shirin da aka samar ga dukkanin Iraniyawa mazauna kasashen ketare da suke da bukatar yin tambayoyi kan mas'aloli na addinin Musulunci da suke da bukatar bayani ko fatawar malamai da ake komawa gare su.

Da dama daga cikin Iraniyawa mazauna kasashen ketare suna kokawa kan matsalolin da suke fuskanta wajen amsa tambayoyinsu na addini daga wajen kasar, saboda yanayin kasashenda suke rayuea.

710282



captcha