Bangaren kasa da kasa, Fahimtar dangantaka tsakanin surori da ayoyin kur'ani mai tsarki na daga cikin sharuddan hardar kur'ani mai tsarki, domin kuwa manufar harda ba hardace ayoyi ko surori ba kawai fahimtar abin da suke cewa da koyarwa da kuma aiki da abin da ke ciki.
A wata zanatawa da ta hada kamfanin dillancin labaran iqna da Fatemah Hezareh wata mahardaciyar kur'ani mai tsarki ta bayyana cewa, Fahimtar dangantaka tsakanin surori da ayoyin kur'ani mai tsarki na daga cikin sharuddan hardar kur'ani mai tsarki, domin kuwa manufar harda ba hardace ayoyi ko surori ba kawai fahimtar abin da suke cewa da koyarwa da kuma aiki da abin da ya kunsa.
Ta ce ayoyin kur'ani mai tsarki suna dauke ne da koyarwa a kan haka Fahimtar dangantaka tsakanin surori da ayoyin kur'ani mai tsarki na daga cikin sharuddan hardar kur'ani mai tsarki, domin kuwa manufar harda ba hardace ayoyi ko surori ba kawai fahimtar abin da suke cewa da koyarwa da kuma aiki da abin da ya kunsa ne kan gaba.
Wannan na daya daga cikin muhimman abubuwan da mahardata ko makaranta sukan bayar da shawarwari a kansu ga sauran masu himma da sha'awar sanin kur'ani da koyarwarsa a cikin al'ummar musulmi.
712191