Bangaren kasa da kasa, Za agudanar da wani baje kolin kayayyakin magunguna na kasashen musulmi a kasar Tunisia, wanda shi ne irinsa na farko da za a gudanar a kasar tare da halartar wakilan kamfanonin kasashen musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga wata kafar yada labarai ta yanar gizo an habarta cewa za agudanar da wani baje kolin kayayyakin magunguna na kasashen musulmi a kasar Tunisia, wanda shi ne irinsa na farko da za a gudanar a kasar tare da halartar wakilan kamfanonin kasashe daban-daban.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan na daya cikin taruka masu matukar muhummanci za agudanar da wani baje kolin kayayyakin magunguna na kasashen musulmi a kasar Tunisia, wanda shi ne irinsa na farko da za a gudanar a kasar tare da halartar wakilan kamfanonin kasashen waje.
Yanzu haka an fara gudanar da dukkanin shirye-shiryen fara wannan baje koli, wanda za a gudanar a cikin wata mai kamawa tare da halartar ministoci da 'yan majalisar kasar.
713330