Bangaren kasa da kasa, kafofin yada labaran gwamnatin Saudiyya sun bayar da labarin tarukan Ashura da aka gudanar a kasar, da nufin boye wa duniya karbuwar mazhabar iyalan gidan manzon Allah a tsakanin al'ummar kasar.
Kamfanin dillanicn labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin yanar gizo na tashar sadarwa ta rasid an bayyana cewa, kafofin yada labaran gwamnatin Saudiyya sun bayar da labarin tarukan Ashura da aka gudanar a kasar, da nufin boye wa duniya karbuwar mazhabar iyalan gidan manzon Allah a tsakanin al'umma.
Wannan dai yana daga cikin muhimman shirye-shirye da ake gudanarwa a kasar Saudiyya da suka fi girma bayan tarukan hajji da ake gudanarwa a kasar, kafofin yada labaran gwamnatin Saudiyya sun bayar da labarin tarukan Ashura da aka gudanar a kasar, da nufin boye wa duniya karbuwar mazhabar iyalan gidan manzon Allah a tsakanin al'ummar musulmi.
Gwamnatin Saudiyya ta jima tana tauye hakkokin mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah (SAW) da ke kasar, tare da nuna musu wariya a fili a cikin dukkanin harkoki.
713318