Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto da ya nakalto daga shafin sadarwa na umma-unite na yanar gizo an bayyana cewa, za a gudanar da wani zaman taro da zai yi dubi kan mu'ujizar kur'ani mai tsarki ta fuskacin ilimi da za a gudanar a birnin Marselle.
Wannan zaman taro za a gudanar da shi ne wani zaman taro da zai yi dubi kan mu'ujizar kur'ani mai tsarki ta fuskacin ilimi da za a gudanar a birnin wanda zai samu halartar masana daga musulmin kasar Farnsa da ma wasu kasashen turai.
Babbar cibiyar kula da harkoki addinin muslunci ta garin Marselle ita ce za ta dauki nauyin shirya gudanar da wannan zaman taro, tare da ike wad a goron gayyata ga dukkanin masanan da za su halarci taron.
713716