IQNA

Ashura Ranar Ranar Dakarun Sa Kai Na Duniya Don Yaki Da Ta'addanci

10:20 - December 19, 2010
Lambar Labari: 2049474
Bangaren kasa da kasa;Said Sadrul Dine Kafanci limamin juma'a a birnin Najaf mai tsarki a hudubar sallar juma'ar da ta gabata a ranar ashirin da shidda ga watan Aazar na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara ya bukaci al'ummar duniya da ranar goma ga watan Muharram da ta zama ranar juyi dad a dakaruun sa kai na jama'a da za su yaki zalunci danniya da dakile duk wani nau'I na ta'addanci.

Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta kusa da kafanci ya watsa rahoton cewa; Said Sadrul Dine Kafanci limamin juma'a a birnin Najaf mai tsarki a hudubar sallar juma'ar da ta gabata a ranar ashirin da shidda ga watan Aazar na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara ya bukaci al'ummar duniya da ranar goma ga watan Muharram da ta zama ranar juyi dad a dakaruun sa kai na jama'a da za su yaki zalunci danniya da dakile duk wani nau'I na ta'addanci. A cikin hudubar juma'a day a gabatar a Huseiniyar Alfatimiya da ke birnin Najaf ya kara da bayyana muhmmancin yin hakan da cewa hakan zai kara tabbatar da hanyar Imam Huseini (AS) da jaddada riko da tafarkinsa. Kuma yin hakan zai samar da hanyar adalci da gaskiya a doran kasa da kawo karshen zaluncin masu dagawa adoran kasa kamar haramtacciyar kasar Isra'ila da makamantansu.


713547
captcha