IQNA

Halartar Urdogon A Taron Ashura Ya Karya Guiwar Maso Son Haddasa Fitina

10:15 - December 19, 2010
Lambar Labari: 2049478
Bangaren siyasa da zamantakewa; Salahul Dine Uzguduz shugaban yan shi'a a akasar Turkiya day a jagoranci gudanar da taron Ashurar Huseini (AS) a birnin Istambul na kasar Turkiya bayan ya yi nuni da halartar firaministan Turkiya a gurin wannan taro ya bayyana cewa; halartar Rajib Taib Urdogon a wajen wannan taro na Ashura ya dagula da sanyaya sanyi a guiwar masu son haddasa fitina daga ketare.

Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; Salahul Dine Uzguduz shugaban yan shi'a a akasar Turkiya day a jagoranci gudanar da taron Ashurar Huseini (AS) a birnin Istambul na kasar Turkiya bayan ya yi nuni da halartar firaministan Turkiya a gurin wannan taro ya bayyana cewa; halartar Rajib Taib Urdogon a wajen wannan taro na Ashura ya dagula da sanyaya sanyi a guiwar masu son haddasa fitina daga ketare. Wannan shi ne karon farko a tarihin kasar Turkiya da firaministan kasar ta Turkiya Rajib Taib Ardegon ya halarci taron ashura na Huseini (AS) kuma wannan na nuni da babbar nasara da kuma hadin kai da fahimtar juna a tsakanin al'ummar musulmi da kuma yadda abubuwa mnasu kima da daraja suka hada su a guri guda kuma babbar nasara da fahimtar cewa a kullum musulmi na iya fahimtar junansu da habaka dangantaka a tsakaninsu.


713887
captcha