IQNA

Za A Wanke Dakin Ka'aba Da Ruwan Wardi Na Garin Kashan

15:59 - December 22, 2010
Lambar Labari: 2051854
Bangaren kasa da kasa, za a wanke dakin Ka'aba da ruwan wardi na garin Kashan na jamhuriyar musulunci ta Iran kamar yadda aka sba gudanarwa akowace ranar gima shabiyar ga watan muharram.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na muhit na yanar gizo an bayyana cewa, za a wanke dakin Ka'aba da ruwan wardi na garin Kashan na jamhuriyar musulunci ta Iran kamar yadda aka sba gudanarwa akowace ranar gima shabiyar ga watan muharram, wanda yanzu haka aka fara gudanar da shirye-shiryensa.

Bayanin ya ci gab ada cewa za a wanke dakin Ka'aba da ruwan wardi na garin Kashan na jamhuriyar musulunci ta Iran kamar yadda aka sba gudanarwa akowace ranar gima shabiyar ga watan muharram na sheakarar musulunci, wanda dama gwamnatin Iran ta saba bayarwa domin gudanar da wannan aiki mai albarka.

Ana gudanar da wannan aiki ne dai duk shekara tare da halartar jami'an diplomasiyya na kasashen musulmi da na larabawa, kamar yadda wasu daga cikin jami'an Saudiyya daga ma'iaktar kula da ayyukan addini ta kasar kan halarta.

716088





captcha