Bangaren kasa da kasa, Za a gudanar da wani zaman taro kan al'adun Musulunci a matsayi na kasa da kasa a babban masallacin garin Kuwait, da zai samu halartar baki dag asassa na kasashen duniya.
Kamfanin dillancin labaran kur'ani na iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya habarta cewa a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na muhita an habarta cewa, Za a gudanar da wani zaman taro kan al'adun Musulunci a matsayi na kasa da kasa a babban masallacin garin Kuwait, da zai samu halartar baki dag asassa na kasashen musulmi da na larabawa.
Bayanin ya ci gaba da cewa wannan zaman taro yana daya daga cikin muhimman taruka da ake gudanarwa a kasashen larabawa da suka gudanar da wani zaman taro kan al'adun Musulunci a matsayi na kasa da kasa a babban masallacin garin Kuwait, da zai samu halartar baki dag asassa na kasashen musulmi.
Ma'aikatar kula da ayyukan addinin Musulunci ta kasar Kuwait ce ta dauki nauyin shirya wannan zaman taro tare da hadin gwiwa da ma'aikatar bunkasa al'adun muslunci ta kasar, kamar yadda manyan malai suka bayar da gudunwarsu domin gudanar da taron.
722035