Bangaren kasa da kasa, An bude wata bbabr cibiyar Musulunci ta tattara rubuce-rubucen daya daga cikin manyan malaman addinin Musulunci ibn Khaldun a kasar Mixico, tare da halartar masana da marubuta daga sassa na kasar da kuma wasu kasashen latin Amurka.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani bayani da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo emarrakech an bayyana cewa, an bude wata bbabr cibiyar Musulunci ta tattara rubuce-rubucen daya daga cikin manyan malaman addinin Musulunci ibn Khaldun a kasar Mixico, tare da halartar masana da marubuta daga sassa na kasar da kuma wasu kasashen.
Wannan cibiya za ta zama daya daga cikin manyan cibiyoyin bincike da nazarin addinin muslunci a kasar, n bude wata bbabr cibiyar Musulunci ta tattara rubuce-rubucen daya daga cikin manyan malaman addinin Musulunci ibn Khaldun a kasar Mixico, tare da halartar masana da marubuta daga sassa na kasar da kuma wasu kasashen latin Amurka da kewaye.
Ibn Khaldun dai daya ne daga cikin manyan malai da suka shahara da tarihin muslunci, wadanda aka rubuta littafansu tare yinamfani da su a fannonin ilimi bangarori daban-daban, da suka hada lissafi, ilimin sanin taswirar kasa da dai sauransu.
721925