IQNA

An Tattauna Batun Zaman Birnin Dakar Da Masana Musulmi Za Su Gudanar

15:34 - January 16, 2011
Lambar Labari: 2065483
Bangaren kasa da kasa, An tattauna batun gudanar da zaman taron dam asana musulmi za su gudanar a birnin Dakar na kasar Senegal, tsakanin jami'an cibiyar yada ilimi da bunkasa harkokin al'adu na kasashen musulmi ISESCO, da kuma ministan harkokin ilmi na kasar ta Senegal.



Kamfanin dillancin labaran kur'ani na iqna ya habarta cewa, a wani labari day a nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na ISESCO cewa, an tattauna batun gudanar da zaman taron dam asana musulmi za su gudanar a birnin Dakar na kasar Senegal, tsakanin jami'an cibiyar yada ilimi da bunkasa harkokin al'adu na kasashen musulmi ISESCO, da kuma ministan harkokin ilmi na kasar.

Bayanin ya ci gaba da cewa bababn sakataren kungiyar ISESCO Abdulaziz Al-Tuwaijari ya tattauna tare da manyan jami'an gwamnatin Senegal kan batun gudanar da zaman taron, wanda zai samu halartar wakilai daga sassa daban-daban na kasashen musulmi da na larabawa, da ma wakilan wasu kungiyoyii masu zaman kansu.

Tattauna batun gudanar da zaman taron dam asana musulmi za su gudanar a birnin Dakar na kasar Senegal, tsakanin jami'an cibiyar yada ilimi da bunkasa harkokin al'adu na kasashen musulmi ISESCO, da kuma ministan harkokin ilmi na kasar ta Senegal, zai bayar da damar tattauna muhimman batutuwa na musulmi.

730464





captcha