IQNA

Kungiyar Majalisun Dokokin Kasashen Musulmi Za Ta Gudanar Da Zama

15:33 - January 16, 2011
Lambar Labari: 2065490
Bangaren kasa da kasa, Kungiyar majalisun dokokin kasashen musulmi za ta gudanar da wani a birnin Abu Dhabi na kasar hadaddiyar daular larabawa, tare da halartar shugabannin majalisun dokokin, inda za su tattauna muhimman batutuwa da suka shafi musulmi.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar kasar Masar ta Al'ahram cewa, Kungiyar majalisun dokokin kasashen musulmi za ta gudanar da wani a birnin Abu Dhabi na kasar hadaddiyar daular larabawa, tare da halartar shugabannin majalisun dokokin, inda za su tattauna muhimman batutuwa da suka shafi musulmi da duniya baki daya.

Daga cikin muhimman batutuwan da zaman zai mayar da hankali kansa a kwai batun matsalolin da suka yi ta tasowa a cikin 'yan lokutanan na rashin fahimtar juna tsakanin musulmi da kuma mabiya addinin kirista, sakamakon wasu hare-hare da aka kai kan wasu majami'oi na mabiya addinin kirista.

Kungiyar majalisun dokokin kasashen musulmi za ta gudanar da wani a birnin Abu Dhabi na kasar hadaddiyar daular larabawa, tare da halartar shugabannin majalisun dokokin, inda za su tattauna muhimman batutuwa da suka shafi musulmi ga baki daya.

730496


captcha