Bangaren kasa da kasa, Babban jami'i mai kula da harkokin al'adu na cibiyar bunkasa ala'adun muslunci ta Imam Ali (AS) a birnin Vienna na kasar Austria ya bayyana cewa, hadin kai tsakanin dukkanin al'ummar musulmi na daga cikin muhimman lamurra a wannan zamani.
Kamfanin dilalncin labaran kur'ani na iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo na cibiar musulunci ta mabiya mazhabar iyalan gidan manzon Allah (SAW) a Austria an bayyanac ewa, babban jami'i mai kula da harkokin al'adu na cibiyar bunkasa ala'adun muslunci ta Imam Ali (AS) a birnin Vienna na kasar Austria ya bayyana cewa, hadin kai tsakanin dukkanin al'ummar musulmi na daga cikin muhimman lamurra a wannan zamani da muke rayuwa.
A cikin wata zantawa da ta hada kamfanin dillancin labaran iqna da babban jami'i mai kula da harkokin al'adu na cibiyar bunkasa ala'adun muslunci ta Imam Ali (AS) a birnin Vienna na kasar Austria ya bayyana cewa, hadin kai tsakanin dukkanin al'ummar musulmi na daga cikin muhimman lamurra a wannan lokaci da musulmi suke fuskantar matsaloli.
Ya kara da cewa a kowace shekara cibiyarsu tana gudanar da taruka na yin kira ga musulmi da su hada kai domin fuskantar kalu bale da ke gabansu, musamman makircin makiya na kawo rarraba a tsakaninsu.
731028