IQNA

Za A Gudanar Da Gasar Karatun Kur'ani Kur'ani Ta Kasar Bahrain

15:49 - January 19, 2011
Lambar Labari: 2067604
Bangaren kasa da kasa, Za a fara gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani a kasar Bahrain, wadda aka saba gudanarwa a kowace shekara, wanda cibiyar ilmomin kur'ani ta zikrul hakim take shirya gudanarwa a kowace shekara.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na muzn an bayyana cewa, za a fara gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani a kasar Bahrain, wadda aka saba gudanarwa a kowace shekara, wanda cibiyar ilmomin kur'ani ta zikrul hakim take shirya gudanarwa a kowace shekara a kowace shekara.

Bayanin ya ci gaba da cewa za a raba gasar zuwa kashi bakwai ne, da ya hada da bangaren karatu wait tialwa, da kuma bangaren harda akan juzu'in farko zuwa na biyu da kuma tsakiya, haka nan kuma za a gudanar da gasar a bangaren kyawun sauti da kula tajwidi.

Fara gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani a kasar Bahrain, wadda aka saba gudanarwa a kowace shekara, wanda cibiyar ilmomin kur'ani ta zikrul hakim take shirya gudanarwa a kowace shekara, na daga muhimman ayyukan kur'ani da ake gudanarwa a kasar.
732986



captcha