IQNA

Majalisun Musulunci Gurin Na Duba Lamuran Duniyar Musulmi Ba Sabani ba

15:49 - January 19, 2011
Lambar Labari: 2067612
Bangaren siyasa : shugaban majalisa a jiya a wata tattauna ta wayar tarho da shugabannin majlisun Koweiti da hadeddiyar daular larabawa ya bayyana masu cewa kungiyar hadinkan majalisun dokokin kasashen musulmi gurin na tattauna matsaloli abubuwa masu muhimmanci na duniyar musulmi ba guri ne na kawo abubuwan da za su kawo sabani da rauni a kungiyar da ma yankin.

Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna net a watsa rahoton cewa; : shugaban majalisa a jiya a wata tattauna ta wayar tarho da shugabannin majlisun Koweiti da hadeddiyar daular larabawa ya bayyana masu cewa kungiyar hadinkan majalisun dokokin kasashen musulmi gurin na tattauna matsaloli abubuwa masu muhimmanci na duniyar musulmi ba guri ne na kawo abubuwan da za su kawo sabani da rauni a kungiyar da ma yankin.Ali Larjani shugaban majalisar dokokin jamhuriyar Musulunci a tattaunawar day a yi takwarorinsa na kasashen Koweiti da kuma Hadeddiyar daular larabawa sun jadda muhimmancin hadin kai a tsakanin majalisun.


732933
captcha