IQNA

Wakilin MDD Ya Yi Allah Wadai da Harin Bam Na Ta'addanci A Karbala'a

12:39 - January 23, 2011
Lambar Labari: 2069157
Bangaren kasa da kasa;wakilin majalisar dinkin duniya a kasar Iraki a cikin wani sako dangane da harin ta'addanci kan masu ziyarar hubbarin Aba Abdallah Alhuseini (AS) da ke karbala'a inda ya yi Allah wadai da wannan harin rashin tausayi da sanin yakamata da insaniya.



Kamfanin dillanbcin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta radiosawa ya watsa rahoton cewa; wakilin majalisar dinkin duniya a kasar Iraki a cikin wani sako dangane da harin ta'addanci kan masu ziyarar hubbarin Aba Abdallah Alhuseini (AS) da ke karbala'a inda ya yi Allah wadai da wannan harin rashin tausayi da sanin yakamata da insaniya.Ad Milkarat wakilin babban sakataren majalisar dinkin duniya a kasar Iraki ya yi Allah wadai da harin ta'addancin da aka aki wa masu ziyara a kasar ta Iraki a birnin Karbala inda kimanin masu ziyara dari biyu da talatin suka jikkata lamarin day a fito da rashin imaninsu a fili karara.


734744

captcha