IQNA

12:39 - January 23, 2011
Lambar Labari: 2069159
Bangaren kasa da kasa;taron sulhu da hadin kai a lamarin Ashura a mahangar imam Musa Sadre da Allama Alalayuli a ofishin majalisar koli ta yan shi'ar kasar Labanon da ke birnin Beirut.


Kamfanin dillanbcin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; taron sulhu da hadin kai a lamarin Ashura a mahangar imam Musa Sadre da Allama Alalayuli a ofishin majalisar koli ta yan shi'ar kasar Labanon da ke birnin Beirut.A ranar alhamis talatin ga watan dai na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya aka gudanar da wannan taro day a hada yan shi'a dam asana da malamai domin yin nazari kan wannan lamari.


734760
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: