Bangaren kasa da kasa, An kawo karshen babban taron musulmin kasar Bangaladash, wanda ya samu halartar dubban wakilai daga sassa daban-daban na kasar, bayan kammala taron an gudanar da sallar jam'i da ta hada miliyoyin musulmi domin kara tabbatar da hadin kai tsakanin dukkanin al'ummar musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto da ya nakallto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar Daily star an bayyana cewa, an kawo karshen babban taron musulmin kasar Bangaladash, wanda ya samu halartar dubban wakilai daga sassa daban-daban na kasar, bayan kammala taron an gudanar da sallar jam'i da ta hada miliyoyin musulmi domin kara tabbatar da hadin kai tsakanin dukkanin al'ummar musulmi na duniya baki daya.
Tun kimanin kwanaki biyu da suka gabata ne aka fara gudanar da zaman taron wanda ya kawo a yau, an saba gudanar da irin wannan taro a kasar, inda musulmi suke fitowa da su nuna ma sauran al'ummomin kasar da sauran al'ummomi na duniya cewa, alummar musulmi al'umma ce wadda take tamkar uwa daya uba daya.
Kawo karshen babban taron musulmin kasar Bangaladash, wanda ya samu halartar dubban wakilai daga sassa daban-daban na kasar, bayan kammala taron an gudanar da sallar jam'i da ta hada miliyoyin musulmi domin kara tabbatar da hadin kai tsakanin dukkanin al'ummar musulmi na duniya.
735255