IQNA

Za A Fara Gudanar Da Shiri Na Bayar Da Horo Ga Malaman Kur’ani A Saudiyya

17:01 - January 30, 2011
Lambar Labari: 2072669
Bangaren kasa da kasa, Za a fara gudanar da wani shiri na bayar da horo ga malaman da ke koyar da daliban makarantun kur’ani na kasar Saudiyya, wanda cibiyar kula da harkokin kur’ani mai tsarki ta lardin Ta’if ta dauka.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar iqtisadiyya ta kasar Saudiyya an bayyan acewa, za a fara gudanar da wani shiri na bayar da horo ga malaman da ke koyar da daliban makarantun kur’ani na kasar Saudiyya, wanda cibiyar kula da harkokin kur’ani mai tsarki ta lardin Ta’if ta daukin nauyinshiryaw ada gudanarwa.
Daraktan cibiyar IbrahimMansi ya bayyan acewa, wannan shiri zai dauki kimanin mako guda ana gudanar da shi , wanda zai fara daga mako mai zuwa, kuma a yayain gudanmar da shirin za a gayyaci malamai daga wasu jami’oin kasar da suke da masaniya kan koyarwa, domin su bayar da tasu gudunmawar.
Za a fara gudanar da wani shiri na bayar da horo ga malaman da ke koyar da daliban makarantun kur’ani na kasar Saudiyya, wanda cibiyar kula da harkokin kur’ani mai tsarki ta lardin Ta’if ta dauki nauyin aiwatarwa.
737887




captcha