IQNA

Taro Kan Rawar Musulunci Wajan Tsaro Da Gina Al'umma A Tailand

11:28 - March 03, 2011
Lambar Labari: 2089595
Bnagaren siyasa da zamantakewa: taron karawa juna sani kan rawar da addinin musulunci ke takawa ta fuskar sha'anin tsaro da gina al'umma da za a yi a ranar ashirin da daya ga watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a hukumar da ke kula da harkokin tsaro a cikin birnin Iyutaya na kasar Tailand ta shirya.




Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; taron karawa juna sani kan rawar da addinin musulunci ke takawa ta fuskar sha'anin tsaro da gina al'umma da za a yi a ranar ashirin da daya ga watan Isfand na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a hukumar da ke kula da harkokin tsaro a cikin birnin Iyutaya na kasar Tailand ta shirya.Har ila yau da misalign karfe takwas da mintoci talatin agogon birnin za a fara gudanar da taron inda shugabannin addini musulunci guda tamanin za su halarci taron.

756407
captcha