IQNA

An Buga Littafi Mai Dauke Da Manyan Darussa Daga Kur'ani Mai Tsarki

18:15 - March 19, 2011
Lambar Labari: 2097589
Bangaren kasa da kasa, An buga tare da yada wani littafi da yake dauke da manyan darussa daga kur'ani mai tsarki , wanda za a iya yin amfani da su wajen koyar ilmomi da dama dangane da akidar musulmi da kuma mahangar addininsu kan lamurran rayuwa ta baki daya.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo na India Education Diary an bayyana cewa, An buga tare da yada wani littafi da yake dauke da manyan darussa daga kur'ani mai tsarki , wanda za a iya yin amfani da su wajen koyar ilmomi da dama dangane da akidar musulmi da kuma mahangar addininsu kan lamurran rayuwa ta baki daya, musamman ma rayuwa ta zamantakewa.

Babbar jami'ar Musulunci ta Aligar dake kasar India ita ce ta dauki nauyin gudanar da wannan babban aiki na yin nazari a cikin kur'ani mai tsarki tare da fitar da darussa da za su amfanar da dan adam, bayan malamai da kuma masu nazari suka gudanar da bincike mai zurfi kan hakan.

An buga tare da yada wani littafi da yake dauke da manyan darussa daga kur'ani mai tsarki , wanda za a iya yin amfani da su wajen koyar ilmomi da dama dangane da akidar musulmi da kuma mahangar addininsu kan lamurran rayuwa ta baki daya.

761968






captcha