IQNA

Shekarar Bana Shekara Ce Ta Daukaka Da Karin Ci Gaba A l’ummomin Iran Da Na Duniya

15:31 - March 22, 2011
Lambar Labari: 2097823
Bangaren siyasa, Shugaban kasar Iran mahmud Ahmadinejad ya bayyana cewa, shekarar bana shekara ta ci gaba da daukaka ga al’ummar Iran da kuma sauran alummomin duniya masu neman ‘yanci, ya bayyana hakan ne a lokacin da yake aike wa da sakon taya murnar shiga sabuwar shekarar hijira shamsiyya ga al’ummar kasar Iran da sauran al’ummomin da suke yi bukin wannan shekara.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani rahoto da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na shugaban kasar Iran an bayyana cewa, Shugaban kasar Iran mahmud Ahmadinejad ya bayyana cewa, shekarar bana shekara ta ci gaba da daukaka ga al’ummar Iran da kuma sauran alummomin duniya masu neman ‘yanci, ya bayyana hakan ne a lokacin da yake aike wa da sakon taya murnar shiga sabuwar shekarar hijira shamsiyya ga al’ummar kasar Iran da sauran al’ummomin da suke yi bukin wannan shekara ta shamsiyya.
A cikin jawabin nasa Mahmud Ahamdinejad ya mika sakon gaisuwa ta musamman ga iyalan wadanda suka yi shahada a tafarkin tabbatar da juyin juya halin musulunci a kasar Iran, tare da bayyana dukkanin ci gaban da kasar ta samu a adukkanin bangarori na ilimi da cewa albarkaci ne na sadaukantarwar shahidai da suka bayar da jininsu domin juyin.
A daidai lokacin da yake mika sakon sabuwar shekara Shugaban kasar Iran mahmud Ahmadinejad ya bayyana cewa, shekarar bana shekara ta ci gaba da daukaka ga al’ummar Iran da kuma sauran alummomin duniya masu neman ‘yanci, ya bayyana hakan ne a lokacin da yake aike wa da sakon taya murnar shiga sabuwar shekarar hijira shamsiyya ga al’ummar kasar Iran da sauran al’ummomin da suke yi bukin wannan shekara ta 1390.
765870


captcha