IQNA

Za A Ware Kasasafin Kudi Na Ayyukan Bunkasa Koyarwar Muslunci

17:48 - March 26, 2011
Lambar Labari: 2098105
Bangaren kur’ani, cibiyar kula da ayyukan kur’ani ta kasa ta sanar cewa, za a ware wani kasafin kudi na musamman a wannan shekara domin kara bunkasa harkokin koyarwa musulunci, musamman bisa sabon shirin da wannan cibiya take da shi, da ake sa ran aiwatar da shia acikin wannan sabuwar shekara.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wata zantawa da ta hada shi da babbar darakta ta cibiyar kur’ani ta Bushar ta bayyana cewa, cibiyar kula da ayyukan kur’ani ta kasa ta sanar cewa, za a ware wani kasafin kudi na musamman a wannan shekara domin kara bunkasa harkokin koyarwa musulunci, musamman bisa sabon shirin da wannan cibiya take da shi, da ake sa ran aiwatar da shia acikin wannan sabuwar shekara ta shamsiyya da aka shiga.
A wani banagare kuma bayanin ya ci gaba da cewa yanzu haka dukkanin malaman sun gabatar da bayanan da suke dauke da su ga zaman taron nasu, inda akasari suka yi ishara da gagarumin tasirin da darussan addinin musulunci suke da shi a tsakanin dalibai, kasantuwar kasar ta musulmi kuma masu matukar himma.
Malaman makarantu da ke koyar da ilmomin addinin musulunci a makarantun kasar Burnei sun gudanar da wani zaman taro, wanda shi ne irinsa na farko da suka taba gudanarwa, domin yin nazari yadda darussan musulunci ke yin tasiri tsakanin dalibai da kuma samar da hanyoyin karfafa su.
758452


captcha