IQNA

Kazakistan Ce Za Ta Bakwanci Taron Tattalin Arziki Na Duniyar Musulmi

19:45 - March 29, 2011
Lambar Labari: 2098873
Bangaren kasa da kasa ; a karo na bakwai za a gudanar da taron kasa da kasa na tattalin arziki na duniyar musulmi a a Astana fadar mulkin kasar inda za a samu halartar shugabanni masu cid a kuma tsaffin shugabannin kasashe daban-daban.

Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta Trend ya watsa rahoton cewa; a karo na bakwai za a gudanar da taron kasa da kasa na tattalin arziki na duniyar musulmi a a Astana fadar mulkin kasar inda za a samu halartar shugabanni masu cid a kuma tsaffin shugabannin kasashe daban-daban.Ma'aikatar da ke kula da harkokin kasuwanci da masana'antu a kasar ta Kazakistan dangane da wannann labari ta bayyana cewa; wannan taro za a gudanar da shi ne a ranekun sha bakwa,sha takwas da kuma sha tara ga watan Khurda na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tisi'in kuma bayan shugabanni masu ci a yanzu da kuma tsaffin shugabannin kasashe daban-daban za a samu kuma halartar shugabannin hukumomi da kungiyoyi na kasa da kasa gami day an kasuwa ,masana masu nazari kuma manyan mutane da suka yi fice ta fuskar tattalin arziki a duniyar musulmi.



766680
captcha