Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ya watsa rahoton cewa; Muhman Paras a cikin wani bayani kan bukin duniya na shiga sabuwar shekara ta hijira shamsiya y ace wata dam ace ta kyautata dangantaka ta kasa da kasa da cewa; al'adun sabuwar shekara ta Noruz ta yi daidai da adabin musulunci.Yau shekaru biyu ke nan da sallar shiga sabuwar shekara ta hijira shamsiya ta zama ta kasa da kasa karkashin Majalisar dinkin duniya.Muhman Paras a cikin wani bayani kan bukin duniya na shiga sabuwar shekara ta hijira shamsiya y ace wata dam ace ta kyautata dangantaka ta kasa da kasa da cewa; al'adun sabuwar shekara ta Noruz ta yi daidai da adabin musulunci.Yau shekaru biyu ke nan da sallar shiga sabuwar shekara ta hijira shamsiya ta zama ta kasa da kasa karkashin Majalisar dinkin duniya
766417