Bangaren siyasa da zamantakewa, babban kwamnadan dakarun sa kai na basiji a lardin Mazandaran Hussain Ali Pour ya bayyana cewa za a gudanar da gagagrumin taron girmama wadanda suka yi shahada a Iran, kuma za a gudanar da taron ne a cikin wannan shekara.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani labari da ya naklato daga bangaren yada labaransa na lardin Mazandaran an bayyana cewa, babban kwamnadan dakarun sa kai na basiji a lardin Mazandaran Hussain Ali Pour ya bayyana cewa za a gudanar da gagagrumin taron girmama wadanda suka yi shahada a Iran, kuma za a gudanar da taron ne a cikin wannan shekara da muke ciki.
Bayanin ya ci gaba da cewa a wani bangare kuma wani daga cikin masana ya bayyana cewa al'adun sabuwar shekara ta Noruz ta yi daidai da adabin musulunci.Yau shekaru biyu ke nan da sallar shiga sabuwar shekara ta hijira shamsiya ta zama ta kasa da kasa karkashin Majalisar dinkin duniya.Muhman Paras a cikin wani bayani kan bukin duniya na shiga sabuwar shekara ta hijira shamsiya ya ce wata dama ce ta kyautata dangantaka ta kasa da kasa da cewa; al'adun sabuwar shekara ta Noruz ta yi daidai da adabin musulunci.Yau shekaru biyu ke nan da sallar shiga sabuwar shekara ta hijira shamsiya ta zama ta kasa da kasa karkashin Majalisar dinkin duniya.
Shi kuwa babban kwamnadan dakarun sa kai na basiji a lardin Mazandaran Hussain Ali Pour ya bayyana cewa za a gudanar da gagagrumin taron girmama wadanda suka yi shahada a Iran, kuma za a gudanar da taron ne a cikin wannan shekara ta shamsiyya.
767592