Bnagaren kasa da kasa, alkali mai shari'ar tsinannan mutumin nan dan kasar Holland mai tsananin gaba da addnin muslunci, wanda ya shirya wani fim mai suna fitana da ya keta alfarmar alkur'ani mai tsarki a cikinsa, ya sheda cewa kasa da makonni biyu masu zuwa ne za a gudanar da zaman karshen na sauraren shari'ar mutumin.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Al-alam an bayyana cewa, alkali mai shari'ar tsinannan mutumin nan dan kasar Holland mai tsananin gaba da addnin muslunci, wanda ya shirya wani fim mai suna fitana da ya keta alfarmar alkur'ani mai tsarki a cikinsa, ya sheda cewa kasa da makonni biyu masu zuwa ne za a gudanar da zaman karshen na sauraren shari'ar mutumin mai tsananin gaba da addinin Allah madaukakin sarki.
Wannan mutum dai dan majalisar dokin kasar Holland ne, wanda kuma bai boye irin tsananin gabar da yake daita ga addinin muslunci ba, ta hanayar goyon bayan duk wani aikin keta hurumin muslunci, haka nan kuma, daga bisani ya tashi haikan wajen ganin ya tunzura saurarn kiristoci a kasashen turai domin su kyamaci muslunci, lamarin da bai yi nasara ba.
Marchel Fan Aston alkali mai shari'ar tsinannan mutumin nan dan kasar Holland mai tsananin gaba da addnin muslunci, wanda ya shirya wani fim mai suna fitana da ya keta alfarmar alkur'ani mai tsarki a cikinsa, ya sheda cewa kasa da makonni biyu masu zuwa ne za a gudanar da zaman karshen na sauraren shari'ar.
768393