Bangaren kasa da kasa, Za a gudanar da babban taro na kasa da kasa da ya kebani kasashen musulmi a kasar malazia tare da halaratr wakilai daga kasashen musulmi da na larabawa, wanda kungiyar kasashen musulmi ta OIC za ta dauki nauyin shirayawa da gudanarwa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na OIC an bayyana cewa, a cikin wani bayani da ta fitar kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta yi Allawadai da keta alfarmar alkur’ani mai tsarki da wani mai kiran kansa malamin addinin kirista ya yi a kasar Amurka, tare da bayyana hakan da cewa wani mataki ne da ya yi hannun riga da dukkanin koyarwar addinai, bababn sakataren kungiyar ne ya bayyana hakan a lokacin da yake ganawa da wasu daga cikin jakadojin kasashen musulmi.
A bangare guda kuma bayanin ya yi nuni da cewa an gudanar da wannan zaman taro ne da nufin kara karfafa mabiya addinin musulunci kan sanin addininsu da kuma tarihin manzo tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da iyalan gidansa, wanda hakan ne zai ba su damar yin aiki da koyarwa a cikin dukkanin harkokinsu na rayuwar zamantakewa.
An gudanar da wani zaman taro na mabiya addinin musulunci a yankin Rajuri na yankin keshmir, wanda ya samu halartar daruruwan malaman addini da kuma mutanen yankin wadanda akasarinsu mabiya addinin musulunci ne.
769306