Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron tunawa da zagayowar ranar shahadar Imam Muhammad Baqir Sadr da kuma 'yar uwarsa Sayyida Bintul huda a kasar Holland, wanda zai samu halartar masana daga sassa na kasashen musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo naAlkausar an habarta cewa, za a gudanar da taron tunawa da zagayowar ranar shahadar Imam Muhammad Baqir Sadr da kuma 'yar uwarsa Sayyida Bintul huda a kasar Holland, wanda zai samu halartar masana daga sassa na kasashen musulmi da na larabawa.
A wani bayanin kuma babban sakatare janar na majalisar dinkin duniya Ban Ki Moon ya yi Allawadai tare da kakkausar suka kan keta alfarmar kur'ani mai tsarki da wasu masu kiran kansa mabiya addinin kirista suka yi a kasar Amurka da nufin cin zarafin addinin Musulunci.
Za a gudanar da taron tunawa da zagayowar ranar shahadar Imam Muhammad Baqir Sadr da kuma 'yar uwarsa Sayyida Bintul huda a kasar Holland, wanda zai samu halartar masana daga sassa na kasashen musulmi.
769815