IQNA

Ci Gaban Harkokin Addini Da Fahimtar Koyarwar Kur'ani A Amurka

19:45 - April 11, 2011
Lambar Labari: 2104227
Bangaren kasa da kasa, wani fitatccen marubuci kuma dan jarida akasar Amurka, ya bukaci da a yi Allawadai da masu cin zarafin musulmi ta hanyar keta alfarmar littafinsu alkur’ani, wanda wasu daga cikin Amurkawa masu tsananin gaba da addinin muslunci suka yi, wanda ya ce hakan keta alfarmutane biliyan daya da rabi ne a duniya.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar sabaq ta kasar Saudiyya cewa, wani fitatccen marubuci kuma dan jarida a kasar Amurka, ya bukaci da a yi Allawadai da masu cin zarafin musulmi ta hanyar keta alfarmar littafinsu alkur’ani, wanda wasu daga cikin Amurkawa masu tsananin gaba da addinin muslunci suka yi, wanda ya ce hakan keta alfarmutane biliyan daya da rabi ne a duniya baki daya, domin hakan shi ne adadin musulmi.
Ya kara da cewa dukkanin matakin da ya kamata adauka ya kamata ya zama a hukumance, domin kuwa ladabtar da masu son tayar da hankulan al’ummomin duniya ba su da wani banbanci a cikin wace al’umma ko addini, a hakan babu maganar kyale su domin kawai suna mabiya addinin kirista domin da musulmi ne suka yi haka da tuniya ta shi.
wani fitatccen marubuci kuma dan jarida akasar Amurka, ya bukaci da a yi Allawadai da masu cin zarafin musulmi ta hanyar keta alfarmar littafinsu alkur’ani, wanda wasu daga cikin Amurkawa masu tsananin gaba da addinin muslunci suka yi, wanda ya ce hakan keta alfarmutane biliyan daya da rabi ne a duniya.
771678



captcha