IQNA

Taron Kasa Da Kasa Kan Kawar da Ta'addanci Da tabbatar Da Sulhu A Duniya

12:20 - April 14, 2011
Lambar Labari: 2105656
Bangaren siyasa : taron kasa da kasa day a tattaro kungiyoyin duniya daban-daban masu yaki da ta'addnci domin tabbatar da sulhu da adalci a watan Ordebehesht na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya kuma kimanin masana da manazarta dubu daya yan kasashen waje da kuma na cikin gida a nan Iran za su taru a birnin Tehrain.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton Cewa: taron kasa da kasa day a tattaro kungiyoyin duniya daban-daban masu yaki da ta'addnci domin tabbatar da sulhu da adalci a watan Ordebehesht na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya kuma kimanin masana da manazarta dubu daya yan kasashen waje da kuma na cikin gida a nan Iran za su taru a birnin Tehrain.Masanan za su yi dogon bincike da nazari kan hanyoyin day a dace a bi domin magance da kuma wanke duniya da ayyukan ta'addnci da kuma a maye duniya da adalci da sulhu mai dorewa.

773537
captcha