Bangaren siyasa da zamantakewa, an gudanar da wani zaman taro na karawa juna sani dangane da sakon addinin musulunci wanda aka yi wa take da rahma ga al’ummar duniya, wanda cibiyar bunkasa harkokin musulunci ta Golaman Mostafa (SAW) ta kasar India ta dauki nauyin shirayawa da gudanarwa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na musulmin kasar India an habarta cewa, an gudanar da wani zaman taro na karawa juna sani dangane da sakon addinin musulunci wanda aka yi wa take da rahma ga al’ummar duniya, wanda cibiyar bunkasa harkokin musulunci ta Golaman Mostafa (SAW) ta kasar India ta dauki nauyin shirayawa da gudanarwa a babban masallacin Gausiya da ke cikin birnin New Delhi.
Wannan zaman taro dai an shirya shi da nufin kara babbana matsayin addinin musulunci dangane da lamurra da dama da suka danganci rayuwar dan adam ta yau da kullum, wanda kuma taro ne da ke samun halartar wakilai daga kungiyoin musulmi daban-daban na kasar India.
an gudanar da wani zaman taro na karawa juna sani dangane da sakon addinin musulunci wanda aka yi wa take da rahma ga al’ummar duniya, wanda cibiyar bunkasa harkokin musulunci ta Golaman Mostafa (SAW) ta kasar India ta dauki nauyin shirayawa da gudanarwa.
774389